SALMAH Complete Hausa Novel (1-End)


salmah,Hausa novel
salmah

  Kadan daga cikin littafin:-  
Tafiyah take da sauri-sauri dan ba ta san a kira mangrib tana bisa hnya
 Kasancewar kofar gidansu akwai masallaci da ake sallah anan, gab da zata sha kwanar gidansu taji ance kehhh sida ta tsorata
da sauri ta koma baya fito wa yyi yana ta dryh, 
 Kallo daya ta masa ta dauke kai tana gatsine-gatsine dan kuwa daga ganinshi daga dambe yake duk da ya chanza kayan
damben, a zuciya tana fadin Allah ya shiryeshi a fili kuwa cewa tayi matsa tana mashi wani kallo me wuyar fassara shi ba na tsana
ba shiba na so,
 Cewa yyi to kawo Allan da sigar jan fada sai kuma yace au ashe fa ynxu an gairma an gudu daga ta allo ta kawo jakar,
harararshi tayi tazo zata wuce ya tare da ta matsa zai matsa ganin ba tfya zaiba yasa ta ce wlh zan maka ihu kato, wata irin dariyh ya saki harda kyakyatawa kafin ya daidaita ya kara gyara tsayuwarshi yace to bismillah, yana sakin wani
murmushi da k bata mata rai tunani ta danyi na yan second kafin tayi murmushi tace ni dallah matsa tsamin kattai kake sai wani
bashi kk kamar mutun yy amai....  Kafin ta idar ya matsa dan ya tsani ace yana wari balle tsami ya tsani kalmar ita kuwa abinso ya samu tayi sauri ta wuce saidai
kashh har an fara niyya tada sallah da sauri kanta a kasa ta wuce ta shige cikin gidah
 Shikam kasa tsayawa yyi ayi sallah da shi ya raba ta wani lungu baisan malan ya ganshi da sauri ya wuce gidan su abokinshi
Abdallah yana zuwa ya bude dakin abokin ya shige, 
  Direct toilet ya nufa bai damu da sanyi da ake ba kasancewar muna a frkon January ya shiga sheka ma jikinsa ruwan sanyi hr
saida yaji jikinsa ya masa yrda yake bukata sannan ya fito Bisa gado ya tadda Abdllh ko kallon inda yke be ba ya sa kayansa yana shafa roll on Abdllh yace ya akayine kk ta kumbure
kumbure ko kallanshi be ba hr ya kammala shirinshi tsaf kafin ya kabbara sallah Bayan ya kammala ne ya kalli Abdllh dake ta latsa waya yasan baya wuce chart wanda shi ko kadan baya gabashi yace yunwa
saida aka dauki mintina kafin Abdllh yace kuma duk sun tafi kano biki dazu nima gida zanzo in ci Bata rai yyi yaja karamin tsaki kafin ya mike yace ni nasan gida yarinyar nan bata kammala ba ynxu sai da Abdllh ya dago ya
kalleshi yaga sai wani bata rau yake sannan yace haba ashe ga wadda ta bata ma rai nan zaka huce kan mutane kanata hura man
hanci kafin ya idar FAROUK yy sauri ya tangare mai keya yana fadi sake maimai tawa da sauri Abdllh ya mike yana dryh yace
gskyh saina rama so kk kayi ma rami a kai

Post a Comment

Previous Post Next Post

Post Ads 1

Post Ads 2

Advertising Space