DOLE KISONI Complete Hausa Novel

        
Hausabooks.com.ng

       Kadan daga cikin littafin:- Students nagani dayawa kowa sauri yake yaje lecture theater saboda DOCTOR INDIA yace yanada wani muhimmin announcement yau….
Hall din cike yake makil da dalibai an cika an batse kasancewar ansan doc india baida wasa kuma yace karfe 9:00 ne saisa kowa yazo on time sai hayaniya dalibai suke ko ina a cike wasu a tsaye wasu a zaune ………..
Chan sai ga wani kakkyawan matashi fari dogo yanada dan kiba dan daidai dan ba siriri bane cikakken namiji ne ga saje hancinshi dogo siriri gashinshi sai kyalli yake bakinshi dan karami yanada cikan kirji kai namijin yahadu kana ganinshi kaga cikakken dan India yanzu shekaranshi 30 yana sanye cikin bakin suit da takalmi cover baki sai farin glass dinshi oboy yeee dis guy na fire ooo dan ko besty humairat sake baki tayi tana kallonshi miyau har yana diga
Yana shigowa jikake tsit ajin kaman ba mutane kowa yay shiru dan Allah yazubama dalibai tsoronshi yanada kwarjini ga farin jini wurin mata ga haiba d guy na Prince charming oo

Marubuciya: Maman Shakur
Category: Love

            DOWNLOAD NOVEL NOW

1 Comments

Previous Post Next Post

Post Ads 1

Post Ads 2

Advertising Space