NEESAH ADEEL Complete Hausa Novel

      

       Kadan daga cikin littafin:- "Kallo da'ya zaka yiwa da'kin kaga da'kin Dan gata,amma koina A hargitse ya'ke hka kwalaben giyane .A tarwatse wasu fasasshi wasu kuma da ran su da lpiar su amma bbu komae acikin su,kwance ya'ke A tsakiyar room saman carpet yyi ruf da ciki koina zanen( *TATTOO*)" ne ajikinsa...Farar fatar sa ita takara fitowa da zanen tatto din ,dae- dae  A bayan wuyan sa amma sa zanen Katon lion, idonsa a lumshe suke ,amma ba barci ya'keyi ba." A hnkali aka tu'ro ko'far da'kin ,da sallama wani kyakkyawan saurayi ne Wanda shekarunsa bazasu wuce talatin da biyu ba a dunia ,sanye ya'ke cikin kanana ka'ya na polo waya'nda sukayi balain ka'rbarsa.''
Da'kin yashiga karema ka'llo ,gamida dan girgiza kansa bae san yaushe *ADEEL*xae canja ba.
Tattaki yyi zuwa gabansa ,stool ya jawo ya zauna.
Cikin hadaddiyr muryar sa,ya'ke fadin lion! Lion!lion!
Sunan da yakirasa dashi kenan kusan sau ukku ,Cike da isa ya fa'ra bude lumsassun idanunsa ,Wanda tamakr shiyayi ma kansa su. Dan kyau "
da alamr kafasa zuwa Nigeria kenan?"
Tambayar da Abdul Raheem ,yyi masa kenan dan tsaki yaja kai kuma meye naka?"ya fa'da cike da masifa gamida mikewa zaune gaba da'ya Abdul Rahim yna dannawa wya ,ya dan tabe baki naga alamr baka da niyar shiryawa ne!
"Kasan zuwa 5 flight zae tashi ynxu ka duba agogo kagani ka'rfe nawa,dan tsaki ADEEL yaja tsam ya mike tsaye cikin hanzari da sassarfa ,ya cire towel da'ya farare Sol '' dake cikin Hanger,cikin takunsa na kasaita ya nufi ko'far shiga toilet har ya kae jikin ko'far da hanzari ya juyo ,yna ma Abdul Rahim mgana ya ha'da masa luggage's na'sa dan bae ha'da komae ba." Harara Abdul ya zuba masa bae damu da harar ba,ya shige toilet abunsa gamida rufe ko'far."da haka Abdul raheem ya shiga ha'damasa kayan sa cikin katuwar trolley bag na'sa."

*SOKOTO*


"Yana gama parking cikin Ash colour din sianaa,Yaran gdan suka fa'ra fitowa sanye da uniform din makaranta ,Wata kyakkyawar budurwa CE wadda shekarunta bazasu wuce shekara 16 ba a dunia itama ta fito Jakarta ta goyo na sa'kale a bayan ,ta Yah nurain!!
Tayi mganar a shagwabance,Dai dai lokacin da ya rufe marfin motar ya jayo yna ka'llonta da kyawawan idanunsa,ya akayi Beauty??"
Cikin shagawaba ,take fa'din yau tare zamuyi assignment na mathematics,
Dan wlhi wannan ka'ron An ha'damu da uncle mugu ,
Ba yada imani yau sae da ya Zane wani dan Ajin mu,
Murmushi Mae kyau yyi ya kama hnnunta na dama ,Zuwa wani part daban da'ke zagaye da Estate din."
Da mmki ta tsaya tana ka'llon sa ya nurain ,yes ya'mmata na."
Yyi mganar cikin wani irin salo ,
Bazaka tafi gda ba rausayar da ido yyi sae naraki beauty tukuna ."murmushi Mae kyau tayi hka ya bayyanar da Asalin kyawonta."
Hajia Mama na kan Hanya ,
Shaye da to'ka take fa'din ni bana son taxo garin nan tacika Neman mgana ,da sawa mutum ido."
Tayi ta mgana akan   mutum ya girma ,wae Yaya meye girman dan Allah ??"tayi mganar cike da yarinta ,zan fa'da maki amma bayan zuba."har sae yaushe lokaci na zuwa BEAUTY"
Har get din shiga gdan su ya kaita ,sae da yaga shigarta ya juya ya nufi nasu part din...

Post a Comment

Previous Post Next Post

Post Ads 1

Post Ads 2

Advertising Space