SHATU DIYAR MAHARBI Complete Hausa Novel (1-End)




Tafiya sukeyi a mota itada megidanta daga cikin garin Abuja zuwa air pot domin tarbo dansu daya ke hanyarshi ta dawowa
daga london, inda yakammala karatunshi na masters akan bussiness Administration.
 Shi kadai Allah yabasu, shiyasa suka turashi kasar waje domin yasamu ilimi me amfani wanda akalla yashafe tsawon shekaru 2
batare da yadawo gida ba.
Se yau daya gama karatunshi wanda iyayenshi suke cike da murnar zuwa tarbo abun alfaharinsu.
Hajiya Fatima tajiyo takalli megidanta Alhaji Abdurrashid Alkali fuskarta cike da murmushi tace, Alhaji wlh nakosa inga Ansar
shiyasa naso ace nasowar safe sukayi bata yamma ba, yanzu fa har 6 takusa. Alhaji yayi murmushi yace Hajiya naga alama kamar
kinfini son ganin dana, saboda tsabar murna ko abincin rana ma bakici ba. Murmushi tayi tace ai dole Alhaji yaufa tsawon shekara
2 rabona da insakashi a idona, sede muyi waya, Alhaji yace ai shikenan yanzu zakiyi taganinshi harki gaji. Kamo hannunta yayi
yana murmushi yace shiyasa nake alfahari da ke amatsayin....... Innalillahi wa inna ilaihirraji,un itace kalmar danaji tana fitowa
daga cikin motarsu, motar ce naga tanufi wata babbar mota sakamakon burkin motar daya kwance masu.
 Karkashin babbar motar tashige nan take hayaki yarika fitowa daga cikin motar, gaba daya motar ta lankwashe baza kayi
tunanin mutanen ciki zasu rayu ba. Dasauri mutane suka kai masu dauki, nan take aka nufi asibiti dasu.

 Aliyu ne da matarshi khadija tsaye afalo sunkasa zaune sunkasa tsaye, sallamar da akayi ce tasasu saurin amsawa. Aliyu yace
Fafilo inafatan. Komai yayi dede? Fafilo yace e Alhaji na kwance masu burkin motar kuma ina binsu abaya harseda motarsu ta

        DOWNLOAD NOVEL NOW

2 Comments

أحدث أقدم

Post Ads 1

Post Ads 2

Advertising Space